CLICK TO JOIN WHATSAPP GROUP

NECO Hausa Answers 2022

NECO Hausa Answers 2022

(1d)

YADDA AKE YIN TUWON SHINKAFA DA MIYAR TAUSHE

KAYAN AIKI

(i) Shinkafa

(ii) Ruwa

(iii) Kayan Miya (tumatir,attaruhu,albasa, tafarnuwa)

(iv)Alayyahu

(v) Gyada

(vi) Magi da Gishiri

TUWON SHINKAFA

Da farko zaki wanke shinkafarki ta ki jiqa ta ta dauki kaman minti 30 a ruwa.

Sai ki dora tukunya a kan wuta ki zuba ruwa dai dai Wanda zai dafa miki shinkafar ki, in ya tafasa saiki dauko wannan shinkafar taki da kika jiqa ki Zuba a cikin ruwa ki rage wuta ki barshi yai ta dahuwa har sai yayi laushi sosai sai ki dauko muciya ki tuqa yayi kyau.

Sai ki barsa ya turara Bayan nan sai ki bude leda ki kwashe tuwon ki.

MIYAR TAUSHE

Da farko zaki zuba manja da albasa a tukunya ki soya da ya fara qamshi sai ki dauko Kayan miya ki zuba ki Dan saka baking powder saboda kar yayi tsami bayan nan sai ki dauko spices dinki ki soya miyar ki dashi dama kin dafa gyadar ki a gefe sai ki zuba ki batta ta dahu in miyar ya soyu kin kusa saukewa sai ki zuba alayyahu ki kashe a ci lafiya

(3a)

Aikatau, su ne kalmomin da ke nuni zuwa ga wani aiki idan aka furta su. wasu kuma suka ce, aikatau su ne kalmomin da ke maganar aiki a cikin jimla. Kalmomi irin su ci, sha, gudu, zama, kiɗa, girki, da sauransun dukkansu aikatau ne.

(3b)

(i) Aikatau So-Karɓau

Misali

-Basiru ya nome gonarsa.

-Bala yana karanta littafi.

(ii) Aikatau Ƙi-Karɓau

Misali

-Ɗanmakaranta ya yi karatu.

See also  Literature-In-English Neco Question 2022

-Maryam takan yi barci.

HAUSA OBJ

01-10:

11-20: BCDBBAADCC

21-30: CBBBAECDBE

31-40: ECABDAEBAB

41-50: ECDACBBCED

51-60: CBDD

MORE COMING…..

Leave a Comment

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!